Tuesday, November 10
Shadow

Dandazon motocin da aka tanada na yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a jihar Kebbi sun dauki Hankula

Motoci da yawane aka gani a jihar Kebbi wadanda aka tanadesu dan yakin neman zaben Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

An ga motocin sun yi jerin Gwano suna tafiya akan Titi.

Hakan ya jawo tafka Muhawara sosai.

Karanta Wannan  Jirgin saman 'yan Kwallon Najeriya, Super Eagles yayi saukar gaggawa bayan da gilashin jirgin ya fashe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *