Thursday, February 5
Shadow

Darajar Naira ta karu sosai, Rabon da aga haka tun watanni 10 da suka gabata kenan

An kulle farashin Sayan dala da kudin Naira akan Naira ₦1,421.73 a ranar Juma’a data gabata a kasuwar Gwamnati.

Wannan farashin rabon da aga irinsa tun watan Fabrairu da ya gabata.

A ranar Litinin din data gabata, an sayi dala akan Naira ₦1,452.79.

A farashin kasuwar bayan fage kuwa ana sayen dalar ne a tsakanin Naira ₦1,479 zuwa ₦1,490

Karanta Wannan  An Kkàshè tsohon shugaban karamar hukuma da wasu mutane 6 Bayan da rikicin siyasa ya barke tsakanin APC da PDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *