Saturday, May 24
Shadow

Daya daga cikin matasan da ‘yan Bìndìgà suka kashe a Maru jihar Zamfara

Wannan ɗaya dagga cikin wa “yanda suka rasa rayukansu a harin “yan bindiga a jiya da misalin karfe 5pm AGARIN BURMUKAI, DANGULBI, MARU, ZAMFARA STATE OF NIGERIA

Karanta Wannan  Mun kusa ƙaddamar da haɗakar kawar da APC - Ƴan adawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *