
Daya daga cikn yaran tsohon hadimin shugaban kasa da ya mutu, watau Doyin Okupe ya bayyana cewa, Yasan zai mutu an ya hango mutuwar tasa.
Mutumin me suna Jack ya bayyana Doyin Okupe a matsayin uba kuma haziki sannan jajirtaccen mutum.
Yace dukan alamu sun nuna cewa ya hango mutuwarsa dan kuwa a shekarar data gabata ya tara na kusa dashi ya shirya musu liyafar cin abincin dare inda yace itace ta karshe.