
Fasto Elijah Ayodele yayi gargadin cewa Arewa na da muhimmanci wajan samun nasarar zarcewar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a karo na 2.
Ya bayyana hakane a wajan wani wa’azi da ya gudanar a cocinsa.
Yace idan ‘yan Arewa sun zabi Tinubu zai zarce amma idan basu zabeshi ba, ba zai zarce ba.