Matashiya Hafsat ta bayyana cewa, duk me son yin Chatin da ita sai ya biya dala $100.
Ta bayyana hakane a shafinta na X wanda hakan ya jawo cece-kuce akai ta muhawara