
Tauraruwar Fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta bayyana cewa kusan duk ofis din dake Abuja ta shigesu in banda kadan.
Tace ba kiran ta ake ba, ita ke zuwa neman na kanta.
Mansurah Isah ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita inda tace Dangote bai daina neman kudi ba dan haka itama ba zata zauna ba.