Tuesday, April 7
Shadow

Duk wanda yake tunanin Tinubu zai zarce to ba a Najeriya yake zaune ba>>El-Rufai

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, duk me tunanin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai zace to ba a Najeriya yake zaune ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wannan 'yar Najeriyar da ta je aiki kasar Ingila tace abinda ke bata takaici da kasar Ingila shine su kyakkyawar mace bata damesu ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *