
Dr. Hussain Kano ya bayyana cewa, duk wani Ahlussunah kamata yayi ace yayi farin ciki da kama Sheikh Khalifa Sani Zaria.
Ya bayyana cewa dalili shi dan bidi’a ne.
Yace idan Abu ya samu dan Bidi’a farin ciki ake amma idan ya samu Musulmi me sabo, shi kuma jaje ake mada.