Monday, April 6
Shadow

Duk Wani Malamin Darika Mayen Kudi ne>>Inji Malam Jamilu

Malam Jamilu ya bayyana cewa, duk wani Malamin Darika Mayen kudi ne.

Malam ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda yace abin gado ne.

Karanta Wannan  Ba dan kin goyon bayan Atiku da muka yi ba da yanzu ya jefa kasar cikin wahala da rikici>>Inji Wike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *