Saturday, December 13
Shadow

EFCC na son a yi dokar da zata sa a rika kama masu yin kudin dare daya

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Hukumar EFCC ta nemi majalisar tarayya data yi dokar da zata hana yin kudin dare daya.

Shugaban hukumar,Ola Olukoyede ne ya bukaci hakan inda yace wannan doka zata taimaka wajan yaki da masu rashawa da cin hanci.

EFCC dai na saka ido sosai akan musamman matasa masu damfarar yanar gizo.

Karanta Wannan  Da Duminsa: An kama karin sojoji 26 bisa zarginsu da hannu a yunkurin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *