Monday, April 27
Shadow

Muddin ‘yan Adawa suka tsayar da dan Kudu Takara, Tinubu ne zai sake lashe zabe, idan suna son cin zabe, su tsayar da dan Arewa>>Inji Tsohon me magana da yawun Peter Obi, Kenneth Okonkwo,

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Tsohon me magana da yawun Peter Obi, Kenneth Okonkwo, ya bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne zai sake cin zabe muddin ‘yan ADC suka tsayar da dan kudu takara a zaben 2027.

Yace dan Arewa a tsakanin Atiku Abubakar ko Aminu Waziri Tambuwal ko Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ne ya kamata a tsayar takara.

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV inda yace dan Arewa zai goyi baya a zaben na 2027.

Ya kara da cewa, kamata yayi a zabi wanda ke da karbuwa a Arewa sosai.

Karanta Wannan  Mùtùwàr 'yan Kwallon Kano, da Mùtùwàr mutane a Ambaliyar ruwan Jihar Naija, Kunki dakar mataki, kun bari mutane na ta mùtùwà>>Atiku Abubakar ya caccaki Gwamnatin Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *