
Shugaban Kiristoci ‘yan darikar Katolika, Fafaroma Francis na fama da rashin lafiya inda aka kwantar dashi a asibiti.
Rahotanni sun bayyana cewa jikin nashi yayi tsanani ta yanda sai da akaita canja mai magunguna dan ganin wanta zai karbeshi.
Vatican ta fitar da sanarwar cewa, Cutar Numfashi ce ke damun fafaroman kuma yana karbar magani