Thursday, September 24
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Juma’a

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Juma’a, 15 ga watan Mayu na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,371 a kasuwar Gwamnati.

A jiya kuwa, an sayar da dalar ne akan farashin Naira, ₦1,368.95.

A kasuwar bayan fage ta garuruwan Kano, Abuja, da Lagos kuwa farashin dalar ya kamane akan naira ₦1,392 zuwa Naira ₦1,395

Karanta Wannan  Malamai sun sauke Qur'ani a Kano dan nasarar Shugaba Tinubu a 2027 da kuma takarar Gwamna ta Sanata Barau Jibrin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *