
Farashin Dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Litinin ta fara ne akan Naira N1,358.84 akan kowace dala.
Farashin ya dan tashi zuwa Naira N1,358 kamin daga baya ya koma farashin sama.
A kasuwar bayan fage kuwa dake Lagos, Kano da Abuja, Farashin dalar na tsakanin Naira N1,460 zuwa Naira N1,460 ne.