
Farashin Dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau Juma’a ya farane daga Naira N1,361.75.
Saidai da gari ya dan waye farashin ya sauka zuwa Naira N1,360.75 akan kowace dala kamin daga baya ya koma farashin sama.
A kasuwar bayan fage kuwa, farashin Dalar ya farane akan Naira N1,450 zuwa Naira N1,450 a garuruwan Abuja, Kano da Legas.