Wednesday, October 28
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Talata

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau Talata, 28 ga watan Afrilu na shekarar 2026 ya fara akan Naira 1,360.19 NGN

Farasin dai ya dan sauka zuwa Naira 1,359.23 NGN kamin daga baya ya dawo farashin sama.

A kassuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Lagos, Kano, da Fatakwal da Abuja, farashin dalar ya farane daga Naira 1,480 NGN zuwa Naira 1,495 NGN akan kowace dala.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo:Yanda Farfesa Abudullah Uba Adamu yayi kacha-Kacha da Maryam Labarina kan ikirarin rashin yiwa miji Wanke-wanke

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *