Tuesday, July 28
Shadow

Kalli Bidiyon: An kama Farouk Abuja da yake yawan kiran sunayen manyan mutane yana suka

Farouk Abuja dakan yawaita kiran sunayen manyan mutane yana suka ya shiga hannu bayan zargin wani shugaban sojoji da sace wata mata.

Kwana biyu dai anata cewa an kama shi tun sati daya daya wuce amma babu tabbaci.

Yaudai ta tabbata dan Bidiyo ya bayyana inda aka ganshi duke gwiwa biyu a ofishin sojan jikinsa a sanyaye.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: 'Yan Najeriya nata Allah wadai bayan da suka ga kusan duka Gwamnoni da ma'aikatan fadar shugaban kasa sun raka Shugaba Tinubu kasar Ingila

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *