
Fasto Ebo Noah na kasar Ghana wanda yace an masa wahayin wai za’a yi tashin qiyama ranar Kirsimeti yace ranar kawai aka gaya masa banda shekarar.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi bayan da ranar Kirsimeti ta zo ta wuce amma ba’a yi tashin Qiyamar ba inda wasu suka fara kiransa da makaryaci.