Monday, May 12
Shadow

Firaministan Israela, Benjamin Netanyahu yace harin da sojojin kasarsa suka kai a Rafah kuskurene

Firaministan Israela Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa, harin da suka kai kan sansanin ‘yan gudun Hijira wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 50 kuskurene.

Ya bayyana hakane amma kuma yace zasu ci gaba da yaki dan tabbatar da sun samu nasara akan ‘yan ta’dda.

Ya bayyana cewa amma kuma sun san cewa kuskurene harin da suka kai kuma suna bincike akan lamarin.

Harin dai ya fuskanci Allah wadai daga bangarori daban-daban na Duniya.

Karanta Wannan  Hamas ta mayar da martani kan yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza

1 Comment

Leave a Reply to Da Duminsa: Kungiyar kasashen Turai tace a kakabawa Israela takunkumi saboda kisan kiyashin da takewa Falas-dinawa - Hutudole Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *