Wednesday, March 18
Shadow

Fulani sun kora shanunsu cikin gonar shinkafata suka cinye rabin gonar, daga baya kuma suka je suka girbe sauran rabin>>inji Mal. Abdulhamid Abubakar

Malam Abdulhamid Abubakar ya bayyana cewa, Fulani makiyaya sun kora shanunsu cikin gonarsa ta shinkafa suka cinye rabin gonar.

Yace daga baya kuma sun sake komawa suka girbe sauran gonar.

Ya bayyana hakane a shafinsa na X inda jama’a ke ta masa Jaje.

Karanta Wannan  SDP ta fara kaɗa hantar jam'iyya mai mulki, mu ba gwaskaye mu ke so ba Talakawa sun ishe mu - El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *