Friday, December 5
Shadow

Ganin Bidiyon malam Abdulrahman Umar Sautussunnah yana wa’azi tare da wata mata ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa hakan bidi’a ne

A wani Bidiyon da ya wallafa a shafinsa na Tiktok, An ga malam Abdulrahman Umar Sautussunnah yan wa’azi tare da wata mata me sanye da Niqab.

Saidai wasu sun rika sukarsa kan hakan da cewa ya sabawa Sunnah.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ya zargi cewa, Saboda Naira Dubu 8 da rashin iya aiki, Asibiti a Abuja sun bar Jaririnsa ya Koma ga Allah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *