Wednesday, April 8
Shadow

Ganin Bidiyon matar Rarara ta 3 ya dauki hankulan mutabe sosai ana ta san barka

An ga Matar Rarara ta 3 a bainar jama’a inda aka ga suna daukar hotuna tare.

Wasu dai na kusa dashi sun rika bayyana cewa itace dama bata son ana daukar ta hoto.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Allah Sarki Kalli Bidiyon: Shekaruna 41 amma har yanzu ban yi aure ba, lokacin ina 'yar shekara 20 ruwan ido da saina samu me kudi suka rufe min ido

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *