Monday, September 7
Shadow

Kalli Bidiyo: Sojan Najeriya yayi gargadin cewa ida aka sake aka kori Sojan Ruwa, AM. Yerima daga aiki, za’a ga abhinda Zhasuyi a kasarna

Sojan Najeriya ya bayyana cewa masu kiran a kori Sojan ruwa, AM. Yerima daga aiki, su jira su ga abinda zai faru idan hakan ta faru.

Yace ba zai yiyu Janar ya bayar da umarni ba wani Dan siyasa yace kada abi wannan umarnin ba.

Hakan na zuwane bayan dambarwar data faru tsakanin Ministan Abuja, Nyesom Wike da Sojan Ruwa, AM. Yerima bayan da sojan ya hana Wike Shiga wani fili a Abuja.

Karanta Wannan  Idan zaka iya ko kasan wani wanda zai iya, ana neman wanda zai iya yin zaman gidan Yarin Kuje dake Abuja na tsawon watanni 6, za'a rika biyan Naita Miliyan 1 duk wata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *