Friday, January 16
Shadow

Ganin Hoton El-Rufai da Peter Obi ya dauki hankula sosai

A wajan taron jam’iyyar ADC an ga Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da Peter Obi rike da hannu.

Hakan ya dauki hankula sosai inda wasu ke tunanin ko zasu tsaya takara ne?

Wannan dai na kara tabbatar da cewa, babu dawwa mammen masoyi ko makiyi a siyasa, dan a baya El-Rufai da Peter Obi basa ga maciji.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMINSA: Jami'ar kimiyya da Fasaha ta Aiko Ɗangote ta karrama sanata Rabi'u Kwankwaso da digirin girmamawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *