Wednesday, April 8
Shadow

Ganin katon Dutse da aka yi Algush dashi a cikin buhun hatsi ya dauki hankula sosai

An ga Katon Dutse a cikin Buhun Hatsi da aka yi algush dashi.

Lamarin ya baiwa mutane mamaki inda akaita Allah wadai da masu irin wanan halayya

Karanta Wannan  Yadda Jami'an tsaron Civil Defence suka kai ziyarar gani da ido wurin da jirgin ƙasan Kaduna zuwa Abuja ya yi hatsari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *