Friday, January 2
Shadow

Ganin Shugaba Tinubu sanye sa Agogon Naira Miliyan 387 ya jawo cece-kuce

An ga shugaba Tinubu da Agogo wadda akawa farashin Dala $270,000 kwatankwacin Naira Miliyan 387 kenan.

An ga shugaba Tinubu da wannan agogon ne a wajan taron Eyo Festival da aka yi a Legas.

Karanta Wannan  Bidiyo Da Duminsa: Kalli yanda aka rantsar da Farfesa Nentawe Yilwatda a matsayin sabon shugaban jam'iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *