Monday, May 12
Shadow

Garabasa:Graphdex zasu bayar da $300 ga mutane 30,000

Graphdex sun sanar da Airdrops din $9,000,000 inda suka ce zasu baiwa mutane dubu 30 da suke saman Loadersboard dinsu kyautar $300.

Sun bayyana cewa sharadi shine a kammala duka task din da suka saka sannan a gayyaci mutane akalla 5.

Sun saka kwaki 30 a matsayin kwanakin da za’a gama.

Ga link a shiga: https://t.me/graph_dex_bot?start=697320312

Karanta Wannan  SUBHANALLAH: An wayi gari da ambaliyar ruwa da ba'a taba ganin irinsa ba a cikin garin Maiduguri. Ruwa ya shafe gidajen mutane a halin da ake ciki yanzu haka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *