Sunday, December 14
Shadow

Gayyatar Da Rundunar ‘Yan Sanda Suka Yi Wa Sarki Sanusi II Çin Fùška Nè Ga Masarautun Arèwa, Ra’ayin Barista Nuhu Dantani

Wannan fa cìn mutuncin ne ga ilahirin mutanen Arewa ne ba kawai Kano ba. Hatta sarautar gargajiya na ilahirin Arewa a nawa hangen!

Duk dama ‘ýan sanda suna da damar gayyatan kowaye a Nijeriya idan dai har ana tuhumar shi da wani laifi amma ya kamata a yi abu cikin adalci da kuma mutunci.

Wasu za su yi murna, amma wannan abunda IGP ya keyi cin mutunci ne ga Sarautar Gargajiyarmu.

Don haka ina mai rokon shugaban ‘yan sanda na kasa da ya sake yin duba da wannan wasikar gayyatar, ya kuma samo wata hanya ta magance wanna matsala.

Karanta Wannan  Kungiyar Likitocin Najeriya ta dakatar da aiki a jihar Kano saboda cin zarafin da kwamishiyar Jinkai, Amina Abdullahi Ganduje tawa wata Likita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *