Wata gurguwa ta dauki hankula a wajan taron yaran Rarara dake amfani da Tiktok.
Dalili kuwa shine yanda aka ganta tana ta rawa.
Da yawa sun daga wayoyinsu suka rika daukarta Bidiyo da hotuna.