Friday, January 17
Shadow

Gwamnan Akwa Ibom ya kori gaba ɗaya kwamishinonin sa

Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya sallami gaba ɗaya kwamishinonin jihar, inda ya ce ya na so ne ya kawo sabon-jini.

A jawabin a yayin taron sallama da kwamishinonin a gidan gwamnati, Eno ya ce dukkan su babu wanda bai yi kokari a muƙamin da aka bashi ba.

Sai dai ya ce duk da ko wanne daga cikin kwamishinonin ya yi kokari a ma’aikatar sa, akwai buƙatar a kawo wasu sabbin kwararru domin ci gaban jihar.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan Birthday Cake din Bobrisky da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *