Thursday, January 16
Shadow

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Umar Dikko Radda, Ya ƙaddamar da motocin sufuri a Jihar Katsina

Radda yace, yayi karin motocin bus guda 20 ga hukumar sufuri domin magance matsalolin ababen hawa da Al’ummar Jihar ke fuskanta.

Ya kara da cewa, Wannan yunƙurin ya yi daidai da sadaukarwar da yake yi domin ganin ya saukaka ma al’umma, duba da yanayin tsadar ababen hawa a Jihar Katsina.

Daga
Muftahu Yahaya Mai Dandarani

Karanta Wannan  Alhamdu Lillah Addinin Musulunci ya samu ƙaruwa, wata budurwa ƴar kimanin shekaru 16 ƴar ƙabilar Igbo ta karɓi addinin Musulunci da sanyin safiya, ta canza suna zuma Maryam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *