Tuesday, December 23
Shadow

Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da wasu sabbin jami’an tsaro da zasu rika kula da laifukan dake faruwa a tsakanin al’umma, irin su kwacen waya da sauransu

Gwamnatin jihar Kano ta samar da wasu sabbin jami’an tsaro 2000 da zasu rika kula da kananan laifuka dake faruwa a cikin al’umma.

Ana kiransu da sunan Kano State Neighborhood Watch Guards.

Karanta Wannan  Zamu Tùbè kayan mu, mu yi Tumbur mu nuna komai mu yi zànga-zànga tsyrara idan ba a daina rushe mana gidaje ba>>Inji Matan Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *