Friday, August 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Atiku da uwar Ango suka rike hannu suke rawa yayin da yaje wani Bikin Inyamurai

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar kenan a wannan Bidiyon yake rike da hannun wata mata uwar Ango suke rawa.

Yayi rawar ne a wajan wani Bikin Inyamurai da ya halarta.

https://twitter.com/i/status/2048137685915636119
Karanta Wannan  Ji Mawuyacin Halin da Chukwueze ya shiga bayan barar da Penalty da yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *