Monday, April 27
Shadow

Shin wai Shugaba Tinubu Musulmine>>Dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir ElRufai ya tambaya

Dan gidan tsohon gwamnan Kaduna Bashir El-Rufai ya tambayi cewa, shin wai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Musulmi ne?

Yayi wannan tambayar ne bayan ganin Bidiyon shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu inda ake zargin ya yi sallama ba daidai ba.

Da kuma inda ake kare shugaban hukumar zabe me zaman kanta cewa da yanawa Musulmai zagon kasa, ta kan shugaba Tinubu zai fara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na ci gaba da shan yabo saboda yanda yake Hidimtawa Mahaifiyarsa da ya kai aikin Umrah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *