Thursday, December 25
Shadow

Gwamnatin Tarayya zata samar da sabbin ofisoshin ‘yansanda masu kayan aiki sosai

Newly deployed Nigerian Formed Police Unit (FPU) personnel under the African Union Mission in Somalia (AMISOM) arrive at Aden Abdulleh International Airport, Mogadishu, Somalia on January 6, 2016. AMISOM Photo / Ilyas Ahmed

Gwamnatin tarayya ta sanar da shirin samar da ofisoshin ‘yansanda masu isassun kayan aiki a fadin Najeriya.

Gwamnatin ta sanar da cewa za’a yi hadaka ne tsakanin ma’aikatun Gwamnati da hukumar kula da ‘yansanda.

Rahoton yace za’a samar da ofisoshin da za’a zubawa kayan aiki na zamani.

Karanta Wannan  Ranar Juma'a Shugaba Tinubu zai kaiwa majalisar Tarayya kasafin kufin shekarar 2026

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *