Sunday, March 29
Shadow

Gwanin Birgewa: Kalli Yanda wani dan Kano, Adnan Musa Ibrahim ya kera jirgin sama marar matuki

Wani dan Kano, Adnan Musa Ibrahim ya kera jirgin sama marar matuki.

An ga yanda ya tayar da jirgin sama yana ta shawagi inda mutane suka taru suna kallo suna masa tafi.

Da yawa dai sun yi kira ga Gwamnati ta karfafa masa gwiwa.

Karanta Wannan  Kallo Bidiyon Da Duminsa: Yanda aka hana Sanata Natasha Akpoti shiga majalisar Dattijai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *