HABU DAN DAMISA: Matashin Da Ya Yi Kàurin Sunà A Harkaŕ Daba A Yankin Tudun Wada Da Kewaye A Jihar Kaduna Ya Gamu Da Ajalinsa.

Saidai mutuwarsa ta raba hankulan jama’a, inda wasu ke jimami wasu kuma na mùrñà, duba da yadda ya aďdabi jama’à.
Ko a wani bidiyo da aka nuno kusan yara ne zalla suka yi jana’izarsa.