
Tauraruwar Mawakiyar Najeriya, Ayra Starr ta hadu da shahararriyar me fina-finan batsa, watau Mia Khalifa.
Bidiyon haduwarsu suna hira ya karade kafafen sada zumunta inda wasu ke tambayar me ya hadasu?
Mia Khalifa dai wadda asalinta ‘yar kasar Lebanon ce ta bayyana daina yin fina-finan batsa, inda ta koma shafin Onlyfan wanda saidai idan mutum nason ta mai bidiyon ta tsirara ya biya kudi ta masa.