Thursday, March 26
Shadow

Hattara Jama’a: Kalli Bidiyon yanda aka gano wasu na hada Hollandia Yegot na boge

Wani Bidiyon yanda aka ga wasu na hada Hollandia Yegot na Boge ya dauki hankula a kafafen sadarwa.

An ga yanda suke hada yegot din a bokiti suna durashi a cikin robar Hollandia dan yaudara.

Da yawa dai sun yi kira ga hukumomi su shiga lamarin dan kama wadanda ake zargin.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan dan Peter Obi da ake rade-radin dan Lùwàdì ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *