Wednesday, November 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Nasan wannan maganar ba zatawa mutane da yawa dadi ba amma sai na fada, Tsarin aure baiwa matan Musulmai adalci ba>>Inji Wannan matashiyar

Wannan matar ta bayyana cewa, tsarin aure be wa matan musulmai Adalci ba.

Ta bayyana cewa, a tsarin auren da ake dashi namiji ne kawai ke yin abinda yake so ya karo aure sanda yake so amma da mace ta yi magana sai a danneta.

Kalli Bidiyon cikakken jawabinta.

https://twitter.com/i/status/2020762483141627924
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matashi yayi tattaki tun daga Legas zuwa Kano a kasa dan ya ga Naziru Sarkin Waka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *