Tauraron Mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya saka hotunan ‘ya’yansa da suka yi wasa da hoda.
Nazir ya saka su a shafinsa na sada zumunta inda yace sun ce masa sun shafa Hoda, shi kuma yace musu Toh.