Monday, October 14
Shadow

Hoto: Yanda ‘ya’yan Sarkin Waka suka yi wasa sa Hoda

Tauraron Mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya saka hotunan ‘ya’yansa da suka yi wasa da hoda.

Nazir ya saka su a shafinsa na sada zumunta inda yace sun ce masa sun shafa Hoda, shi kuma yace musu Toh.

Karanta Wannan  Hoton Maryam Yahya tana shakatawa a kasar China

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *