Kasar ingila ta haramtawa babban malamin kasar Kuwait Sheikh Othman al-Khamees shiga kasarta saboda yace Luwadi Haramunne.
Malamin dai ya shahara wajan sukar tsare-tsare wanda suka sabawa addinin musulunci.