Sunday, July 21
Shadow

Hoto:Kasar Ingila ta Haramtawa babban malamin kasar Kuwai, Sheikh Othman al-Khamees shiga kasarta saboda yace Luwadi Haramunne

Kasar ingila ta haramtawa babban malamin kasar Kuwait Sheikh Othman al-Khamees shiga kasarta saboda yace Luwadi Haramunne.

Malamin dai ya shahara wajan sukar tsare-tsare wanda suka sabawa addinin musulunci.

Karanta Wannan  Atiku ya jajanta wa Tinubu dangane da "zamewar" da ya yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *