September 1, 2024 by Bashir Ahmed Ganin robar kunun aya a gaban gwamnan jihar Nasarawa ya dauki hankulan mutane inda akai ta cece-kuce. Karanta Wannan Dalilin da yasa na kifar da gwamnatin Buhari duk da yake cewa nine shugaban ma'aikatansa>>IBB ya magantu