Friday, February 14
Shadow

Hotuna:Rahama Sadau tawa masoyanta gaisuwar barka da sabon wata

Tauraruwar Fina-finan Hausa,Rahama Sadau ta yiwa masoyanta gaisuwar barka da shiga sabon wata.

Rahama ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda kuma ta saki kayatattun hotunan ta.

Karanta Wannan  Munafurci da rashin aikin yi ne ke damunka>>Shehu Sani ya Gayawa El-Rufai kan caccakar Gwamnatin Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *