September 1, 2024 by Auwal Abubakar Ganin robar kunun aya a gaban gwamnan jihar Nasarawa ya dauki hankulan mutane inda akai ta cece-kuce. Karanta Wannan Kamfanin sadarwar Airtel ya sanar da tafka asarar Dala Miliyan $344 a kasuwancin sayar da data