Friday, December 5
Shadow

Hotuna: An Hangi Wani Malami Da Takobi, Ya Yin Gabatar Da Huɗubar Juma’a.

TIRƘASHI: An Hangi Wani Malami Da Takobi, Ya Yin Gabatar Da Huɗubar Juma’a.

Fitar bidiyon wani malami riƙe da Takobi ya jawo cece-kuce a kafafen yada labarai, an hangi matashin Malamin da Takobin ya yin da yake gabatar da Huɗubar Juma’a a yau.

Mene ne ra’ayoyin ku?

Karanta Wannan  Taron Barayine a cikin gwamnatin Najeriya ta yanzu dan haka kada kuyi tsammanin su kawo muku gyara>>Inji Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *