Friday, January 23
Shadow

Hotuna: An kama wadannan malaman makarantar mata bayan da suka yi yunkurin yin taron dangi suwa dalibinsu fya-de

Wasu malaman makaranta a kasar Amurka sun yi ritaya bayan da aka kamasu suna yunkurin yin taron dangi dan yiwa dalibinsu fyade.

Malaman mata sunansu Alexsia Saldaris da kuma Jennifer Larson dake koyarwa a makarantar Joseph Craig High School dake garin Janesville dake jihar Wisconsin.

An gano cewa, daya daga cikin malaman har ta aikewa da dalibin hotonta na batsa.

Bayan da aka tunkareta da maganar, ta amsa cewa lallai ta aikawa da dalibin hotunan batsa.

Hakanan sun kuma nemi dalibin ko zai sako musu karin wani dalibi ya zo su yi lalatar tare dashi.

Yanzu haka dai hukumar ‘yansanda ta garin Janesville tana bincike kan lamarin.

Karanta Wannan  'Yar Najeriya ta kash-she kanta bayan da ta yi lalata da kare kuma aka yi hira da ita akan lamarin kuma bidiyon ya yadu, daga baya ta shiga damuwa sosai ta je ta kash-she kanta, Kalli Bidiyon anan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *